Teya Salat
Sharfadi Technology Nigeria
→Home
YADDA ZAKA YI FLASHING DIN WAYAR KA DA KANKA
Duba da yadda wayoyin Yan uwa zasu samu yar qaramar mastala Amman in sun kai gayara kawai se a raba kudin wayar biyu ace su biya kudin gyara wanda kuma ani gyaran ba wai wani gyaran kirki bane,

Yanzu dai zamuyi bayanin yadda zaka yiwa wayarka Flashing da kanka ba se ka kaiwa wani ba,

Ba in wayarka tana dan qamewa kadan shikenan ai se an kaxa ta ciyo kaxa ba a'a kaima jarraba Amman ka tabbata ka zare sim da memory sannan kana da Isashshen chaji,

YADDA ZAKA YI FLASHING A WAYA QIRAR SAMSUNG
Idan kana son yiwa Samsung dinka Flashing to ka tabbata ka cire layinka da memory card dinka kafin kayi,


A samsung zaka yi Amfani da daya daga cikin wadannan lambobin:-

*#2767*2878#
*#2767*7377#

Idan daya lambar bata yi maka ba to ka gwada dayar InshaAllahu zataa yi maka.

Yadda zaka yi shine: Bayan ka zare layinka da memory card se ka danna wadancan lambobin sannan ka kula Idan kasa lambobi 4 na farko to ragowar baza su dinga fitowa ba se dai su dinga saka maka **** kana gama sanya lambobin zaka ga tayi restart in ta gama zata kawo maka ka sanya password To Pasword din Samsung shine: 12345 ka na sawa shikenan wayarka tayi Free se kaje ka sake saita duk abinda kake so don ta dawo kamar sanda kasiyo ta,


YADDA ZAKA YI FLASHING A WAYA QIRAR NOKIA
Ga masu Amfani da Nokia kuma ku tabbata kun zare Sim Card da Memory Card sannan se ka danna wadannan lambobin

*#7780#

Zaka ga ta baka za6i shin kanaso kayi Restory se kayi 'Ok' to zaka ga ta dauke sannan ta kawo zata ce ka samata password kuma koda ka manta password dinka in kaimata haka inshaAllah zata dawo.

In kaga ta nuno maka kasa password to wanda zaka saka shine:-

Idan Nokia Original ce =12345

Nokia China = 1234

Shi kenan

YADDA ZAKA YI FLASHING A WAYA QIRAR ANDROID
Ga masu Amfani da waya Qirar Android Abin nasu mai sauqi ne kawai ka danne Gurin kashewa 'swich off' da kuma wajen qaro magana 'Volume shikenan,

Amman kaima ka tabbata kabi waccan qa'idar ka zare layi da memory kuma kana da chaji sosai,

AN SACE MUN WAYA TA KUMA NA FIDDA RAI DA SAMUN TA shin yaya zanyi??
Abin lura bawai mun kawo wannan maganar bane don aje a cuci wani ba,

To Abinda zakayi shine zaka Iya qona wayar matuqar ka dauki 'IME number' din wayar Ime number wadan su numbobi ne guda 15,

Da farko yadda zaka dauki 'IME numba dinka shine ka danna:

*#06# zaka ga lambobin guda goma 15,

Idan kayi copy din su ka ajiye to duk sanda irin wannan ta faru kawai samo wata wayar ka shiga wajen tura msg ka rubuta wadannan lambobin guda 15 sannan ka tura su zuwa ga wannan lambobin 15,

To ko an zare batir ko ba'a zare ba kwanan waya ya qare Amman ina ganin Haquri shine yafi,

YADDA ZAKA SAMU SAQIN KIRA
Ka qara #555 bayan lambar da zaka kira misali 070...............#555

Ga masu Amfani da Mtn kuma ga wata hanya Idan kai kana zone kana so ka kira wanda ba a zone ya ke ba se ka qara 0000 guda 4 misali 081.........0000 InshaAllah za'a samu saqin farashi,

YADDA ZAKA SAMU NETWORK
Ka qara 000 guda 3 ko 111 guda 3 koa 180 bayan lambar da zaka kira misali:-

080..............000
081..............111
070..............180

Insha Allah zaka samu Network Sosai,

Zamu cigaba
Koma Saman shafi
*Yi Register da mu*
* This is private forum. You have to be approved by administrator to view it.
Bloggers Chat Group
Please log in or sign up to chat

→Menu
→Home Page
→Duniyar Face Book
→Yadda zaka bude E-mail
→Wayar Hannu
→Internet Cheat
→Yadda zaka bude word press website
→Yadda zaka bude wapblog website
→Yadda zaka bude Xtgem website
→Website Code
→Website Colour Code
ISLAMIC DATE
phpimg2.php?it=rect&ic=
phpimg2.php?it&ic=yellow
| Manufofinmu |Tuntube mu |→Zaka iya bina ta Facebook